Bayan abubuwan da suka faru a gidan su I.b, al'amurra sun rikicewa Gimbiya, wanda har hakan ya sa ta shiga daki tayi ta kuka, sannan a hankali ta fara fidda kauna da ga aurenta ga i.b sai ga wata sabuwa ta sake bayyana, shin menene kuma wannan ?