Surprise Me!

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 55

2018-05-27 38 Dailymotion

A lokacin da Stephanie ta fahimci makircin da mahaifiyarta stella ta shiryawa saurayinta Nasir, ne kuke zaton ya faru? Yayin da a gefe guda abin da kamaye ke gudun faruwa ga ‘yar sa Zaliha ke dab da faruwa.